Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mountains: Spices
Ayoyi game da Spices
Sai gari ya waye inuwa kuma ta watse, zan je dutsen mur da kuma tudun turare.
Ka zo, ƙaunataccena, ka zama kamar barewa ko kuwa kamar ’yar batsiya a kan dutsen da kayan yaji suke a shimfiɗe.