Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mountains: Moreh
Ayoyi game da Moreh
Kashegari da sassafe, Yerub-Ba’al (wato, Gideyon) da dukan mutanensa suka kafa sansani a maɓulɓulan Harod. Sansanin Midiyawa kuma yana arewa da su a kwari kusa da tudu na More.