Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mountains: (Breaking forth into singing,) of exceeding joy

2 ayoyi · 82 fannoni

Ayoyi game da (Breaking forth into singing,) of exceeding joy

  1. Ku rera don farin ciki, ya sammai, gama Ubangiji ya aikata wannan; ku yi sowa, ya duniya a ƙarƙashi. Ku ɓarke da waƙoƙi, ku duwatsu, ku jeji da dukan itatuwanku, gama Ubangiji ya kuɓutar da Yaƙub, ya nuna ɗaukakarsa a cikin Isra’ila.

  2. Za ku fita da farin ciki a kuma bi da ku da salama; duwatsu da tuddai za su ɓarke da waƙa a gabanku, dukan itatuwan jeji kuma za su tafa hannuwansu.