Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mountains: Everlasting hills
Ayoyi game da Everlasting hills
Albarkun mahaifi suna da girma fiye da albarkun daɗaɗɗun duwatsu fiye da yalwar madawwaman tuddai. Bari dukan waɗannan su zauna a kan Yusuf, a goshin ɗan sarki a cikin ’yan’uwansa.