Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mountains: Horeb
Ayoyi game da Horeb
Ana nan wata rana Musa yana kiwon tumakin Yetro surukinsa, firist na Midiyan, sai ya bi da tumaki zuwa gefe mai nisa a cikin hamada, har ya zo Horeb, dutsen Allah.