Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mountains: (Threshing of,) of heavy judgments
Ayoyi game da (Threshing of,) of heavy judgments
“Duba, zan sa ka cikin abin sussuka, saboda kuma mai kaifi mai haƙora da yawa. Za ka yi sussukar duwatsu ka ragargaza su, ka kuma farfashe tuddai su zama kamar yayi.