Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mountains: The everlasting mountains
Ayoyi game da The everlasting mountains
Ya tsaya, ya kuwa girgiza duniya; ya duba, sai ya sa al’ummai suka yi rawan jiki. Tsofaffin duwatsu sun wargaje daɗaɗɗun tuddai kuma suka rurrushe. Hanyoyinsa dawwammamu ne.