Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mountains: (Made waste,) of desolation
Ayoyi game da (Made waste,) of desolation
Zan lalatar da duwatsu da tuddai in busar da dukan itatuwansu; zan mai da koguna su zama tsibirai in kuma busar da tafkuna.
amma na ƙi Isuwa, na kuma mai da ƙasarsa da take kan duwatsu kango, na ba da gādonsa ga dilolin hamada.”