Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mountains: Of persons in authority
Ayoyi game da Of persons in authority
Duwatsu za su kawo wadata ga mutane, tuddai kuma su ba da amfani na adalci.
Ku rera don farin ciki, ya sammai, gama Ubangiji ya aikata wannan; ku yi sowa, ya duniya a ƙarƙashi. Ku ɓarke da waƙoƙi, ku duwatsu, ku jeji da dukan itatuwanku, gama Ubangiji ya kuɓutar da Yaƙub, ya nuna ɗaukakarsa a cikin Isra’ila.