- English
- King James KJV
- Complete Jewish CJB
- World English WEBM
- Berean Standard BSB
- American Standard ASV
- Geneva GNV
- Young's Literal YLT
- Douay-Rheims DRC
- International
- Shqip ALB
- العربية SVD
- বাংলা BN-IRV
- မြန်မာ Judson
- 简体文 CUV-S
- 繁體中文 CUV-T
- Čeština BKR
- Nederlands STVE
- Français LSG
- Deutsch SCH
- Ελληνικά Vamvas
- ગુજરાતી GU-IRV
- Hausa HCB
- עברית Hebrew
- हिन्दी HCV
- Magyar KAROLI
- Bahasa Indonesia INDO-TB
- Italiano Diodati
- 日本語 Kougo
- 한국어 Korean
- മലയാളം MAL
- मराठी MRCV
- Norsk DNB
- فارسی OPV
- Polski BG
- Português Almeida
- Română Cornilescu
- Русский Synodal
- Español RVG
- Kiswahili Neno
- Svenska SV1917
- Tagalog TAG-ADB
- தமிழ் TCV
- తెలుగు TSA
- ภาษาไทย THAI-KJV
- Українська Ohienko
- Tiếng Việt CADMAN
- Yorùbá YCB
circa 1446–1406 BC
The Wilderness Years
Forty years of wandering in the desert test Israel's faith and prepare a new generation to enter the promised land.
Ayoyi daga wannan lokacin
- Ƙidaya 25:9kusan 1452 K.H.
Waɗanda suka mutu a wannan annoba, sun kai mutum 24,000.
- Ƙidaya 25:10kusan 1452 K.H.
Ubangiji ya ce wa Musa,
- Ƙidaya 25:11kusan 1452 K.H.
“Finehas ɗan Eleyazar, ɗan Haruna, firist, ya kawar da fushina daga Isra’ilawa; saboda ya yi kishi irin nawa a gabansu, don haka saboda ɗaukakata ban kawo ƙarshensu ba.
- Ƙidaya 25:12kusan 1452 K.H.
Saboda haka ka faɗa masa cewa zan yi alkawarin salama da shi.
- Ƙidaya 25:13kusan 1452 K.H.
Shi da zuriyarsa za su kasance da alkawari na zama firist har abada, saboda kishinsa domin ɗaukakar Allahnsa, ya kuma yi kafara domin Isra’ilawa.”
- Ƙidaya 25:14kusan 1452 K.H.
Sunan mutumin Isra’ilan da aka kashe tare da macen nan Bamidiyana kuwa Zimri ne, ɗan Salu, shugaban mutanen Simeyon.
- Ƙidaya 25:15kusan 1452 K.H.
Sunan macen nan Bamidiyana da aka kashe kuwa Kozbi ne, ’yar Zur, wani basaraken iyalin Midiyawa.
- Ƙidaya 25:16kusan 1452 K.H.
Ubangiji ya ce wa Musa,
- Ƙidaya 25:17kusan 1452 K.H.
“Ka ɗauki Midiyawa a matsayin abokan gāba, ka kuma kashe su,
- Ƙidaya 25:18kusan 1452 K.H.
gama sun ɗauke ku a matsayin abokan gāba, sa’ad da suka ruɗe ku a kan al’amuran Feyor da ’yar’uwarsu Kozbi ’yar shugaban Midiyawa, macen da aka kashe a annoba ta dalili Feyor.”
- Ƙidaya 26:1kusan 1452 K.H.
Bayan annobar, sai Ubangiji ya yi magana da Musa da Eleyazar ɗan Haruna, firist ya ce,
- Ƙidaya 26:2kusan 1452 K.H.
“Ku ƙidaya dukan jama’ar Isra’ila daga mai shekaru ashirin zuwa gaba da za su iya aikin sojan Isra’ila.”
- Ƙidaya 26:3kusan 1452 K.H.
Musa da Eleyazar firist suka yi musu magana a filayen Mowab kusa da Urdun daga ƙetaren Yeriko, suka ce,
- Ƙidaya 26:4kusan 1452 K.H.
“Ku ƙidaya maza daga mai shekara ashirin zuwa gaba yadda Ubangiji ya umarci Musa.” Waɗannan su ne Isra’ilawan da suka fito daga Masar.
- Ƙidaya 26:5kusan 1452 K.H.
Zuriyar Ruben ɗan fari na Isra’ila, daga Hanok; kabilar Hanokawa; daga Fallu; kabilar Falluyawa;
- Ƙidaya 26:6kusan 1452 K.H.
daga Hezron, kabilar Hezronawa; daga Karmi, kabilar Karmiyawa.
- Ƙidaya 26:7kusan 1452 K.H.
Waɗannan su ne kabilan Ruben; jimillarsu ta kai 43,730.
- Ƙidaya 26:8kusan 1452 K.H.
Ɗan Fallu kuwa shi ne Eliyab,
- Ƙidaya 26:9kusan 1452 K.H.
’ya’yan Eliyab maza kuwa su ne, Nemuwel, Datan da Abiram. Datan da Abiram nan, su ne shugabannin mutanen da suka tayar wa Musa da Haruna, suna kuma cikin waɗanda suka bi Kora sa’ad da ya tayar wa Ubangiji.
- Ƙidaya 26:10kusan 1452 K.H.
Ƙasa kuwa ta buɗe ta haɗiye su tare da Kora, wanda ƙungiyarsa ta mutu sa’ad da wuta ta cinye mutum 250. Wannan kuwa ya zama alamar faɗakarwa.
- Ƙidaya 26:11kusan 1452 K.H.
Amma fa, zuriyar Kora ba tă mutu ba.
- Ƙidaya 26:12kusan 1452 K.H.
Zuriyar Simeyon bisa ga kabilansu, daga Nemuwel, kabilar Nemuwelawa; daga Yamin, kabilar Yaminawa; daga Yakin, kabilar Yakinawa;
- Ƙidaya 26:13kusan 1452 K.H.
daga Zera, kabilar Zerawa; daga Sha’ul, kabilar Sha’ul.
- Ƙidaya 26:14kusan 1452 K.H.
Waɗannan su ne kabilan Simeyon; jimillarsu ta kai 22,200.
- Ƙidaya 26:15kusan 1452 K.H.
Zuriyar Gad bisa ga kabilansu, daga Zafon, kabilar Zafonawa; daga Haggi, kabilar Haggiwa; daga Shuni, kabilar Shunawa;