- English
- King James KJV
- Complete Jewish CJB
- World English WEBM
- Berean Standard BSB
- American Standard ASV
- Geneva GNV
- Young's Literal YLT
- Douay-Rheims DRC
- International
- Shqip ALB
- العربية SVD
- বাংলা BN-IRV
- မြန်မာ Judson
- 简体文 CUV-S
- 繁體中文 CUV-T
- Čeština BKR
- Nederlands STVE
- Français LSG
- Deutsch SCH
- Ελληνικά Vamvas
- ગુજરાતી GU-IRV
- Hausa HCB
- עברית Hebrew
- हिन्दी HCV
- Magyar KAROLI
- Bahasa Indonesia INDO-TB
- Italiano Diodati
- 日本語 Kougo
- 한국어 Korean
- മലയാളം MAL
- मराठी MRCV
- Norsk DNB
- فارسی OPV
- Polski BG
- Português Almeida
- Română Cornilescu
- Русский Synodal
- Español RVG
- Kiswahili Neno
- Svenska SV1917
- Tagalog TAG-ADB
- தமிழ் TCV
- తెలుగు TSA
- ภาษาไทย THAI-KJV
- Українська Ohienko
- Tiếng Việt CADMAN
- Yorùbá YCB
circa 1446–1406 BC
The Wilderness Years
Forty years of wandering in the desert test Israel's faith and prepare a new generation to enter the promised land.
Ayoyi daga wannan lokacin
- Ƙidaya 26:16kusan 1452 K.H.
daga Ozni, kabilar Ozniyawa daga Eri, kabilar Eriyawa;
- Ƙidaya 26:17kusan 1452 K.H.
daga Arod, kabilar Arodiyawa; daga Areli, kabilar Areliyawa.
- Ƙidaya 26:18kusan 1452 K.H.
Waɗannan su ne kabilan Gad, jimillarsu ta kai 40,500.
- Ƙidaya 26:19kusan 1452 K.H.
Er da Onan, ’ya’yan Yahuda ne, amma sun mutu a Kan’ana.
- Ƙidaya 26:20kusan 1452 K.H.
Zuriyar Yahuda bisa ga kabilansu, daga Shela, kabilar Shelayawa daga Ferez, kabilar Ferezawa; daga Zera, kabilar Zerawa;
- Ƙidaya 26:21kusan 1452 K.H.
Zuriyar Ferez kuwa, daga Hezron, kabilar Hezronawa; daga Hamul; kabilar Hamulawa.
- Ƙidaya 26:22kusan 1452 K.H.
Waɗannan su ne kabilan Yahuda; jimillarsu ta kai 76,500.
- Ƙidaya 26:23kusan 1452 K.H.
Zuriyar Issakar bisa ga kabilansu, daga Tola, kabilar Tolatawa; daga Fuwa, kabilar Fuwayawa;
- Ƙidaya 26:24kusan 1452 K.H.
daga Yashub, kabilar Yashubawa; daga Shimron, kabilar Shimronawa.
- Ƙidaya 26:25kusan 1452 K.H.
Waɗannan su ne kabilan Issakar; jimillarsu ta kai 64,300.
- Ƙidaya 26:26kusan 1452 K.H.
Zuriyar Zebulun bisa ga kabilansu, daga Sered, kabilar Seredawa; daga Elon kabilar Elonawa; daga Yaleyel; kabilar Yaleyewa.
- Ƙidaya 26:27kusan 1452 K.H.
Waɗannan su ne kabilan Zebulun, jimillarsu ta kai 60,500.
- Ƙidaya 26:28kusan 1452 K.H.
Zuriyar Yusuf bisa ga kabilansu ta wurin Manasse da Efraim.
- Ƙidaya 26:29kusan 1452 K.H.
Zuriyar Manasse, daga Makir, kabilar Makiriyawa (Makir shi ne mahaifin Gileyad); daga Gileyad, kabilar Gileyadawa.
- Ƙidaya 26:30kusan 1452 K.H.
Waɗannan su ne zuriya Gileyad, daga Iyezer, kabilar Iyezerawa; daga Helek, kabilar Helekawa;
- Ƙidaya 26:31kusan 1452 K.H.
daga Asriyel, kabilar Asriyelawa; daga Shekem, kabilar Shekem;
- Ƙidaya 26:32kusan 1452 K.H.
daga Shemida, kabilar Shemadawa; daga Hefer, kabilar Heferawa.
- Ƙidaya 26:33kusan 1452 K.H.
(Zelofehad ɗan Hefer, ba shi da ’ya’ya maza; ’yan mata ne kaɗai ya haifa, sunayensu kuwa su ne Mala, Nowa, Hogla, Milka da Tirza.)
- Ƙidaya 26:34kusan 1452 K.H.
Waɗannan su ne kabilan Manasse, jimillarsu ta kai 52,700.
- Ƙidaya 26:35kusan 1452 K.H.
Waɗannan su ne kabilan Efraim bisa ga kabilansu, daga Shutela, kabilar Shutelawa; daga Beker, kabilar Bekerawa; daga Tahan, kabilar Tahanawa.
- Ƙidaya 26:36kusan 1452 K.H.
Waɗannan su ne kabilan Shutelawa, daga Eran, kabilar Eranawa.
- Ƙidaya 26:37kusan 1452 K.H.
Waɗannan su ne kabilan Efraim; jimillarsu ta kai 32,500. Waɗannan su ne kabilan Yusuf ta wurin kabilansu.
- Ƙidaya 26:38kusan 1452 K.H.
Zuriyar Benyamin bisa ga kabilansu, daga Bela, kabilar Belawa; daga Ashbel, kabilar Ashbelawa; daga Ahiram, kabilar Ahiramawa;
- Ƙidaya 26:39kusan 1452 K.H.
daga Shufam, kabilar Shufamawa; daga Hufam, kabilar Hufamawa.
- Ƙidaya 26:40kusan 1452 K.H.
Zuriyar Bela daga Ard da Na’aman, daga Ard, kabilar Ardawa; daga Na’aman, kabilar Na’amawa;