Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Ox: With grass

3 ayoyi · 73 fannoni

Ayoyi game da With grass

  1. “Dubi dorina, wadda na halicce ku tare kuma ciyawa take ci kamar sa.

  2. Suka sauke Ɗaukakarsu saboda siffar bijimi, wanda yake cin ciyawa.

  3. Za a kore ka daga cikin mutane, za ka kuma zauna cikin namun jeji; za ka ci ciyawa kamar shanu, za ka jiƙe da raɓa har shekara bakwai cif sa’an nan za ka sani cewa Mafi Ɗaukaka ne mai iko duka a kan dukan mulkoki a duniya, yake kuma ba da mulki ga duk wanda ya ga dama.