Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Ox: (In a net,) of the impatient under judgment
Ayoyi game da (In a net,) of the impatient under judgment
’Ya’yanki sun sume; sun kwanta kusurwar kowane titi, kamar barewar da aka kama da tarko. Sun cika da fushin Ubangiji da kuma tsawatawar Allahnki.