Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Ox: (well favoured,) of years of plenty
Ayoyi game da (well favoured,) of years of plenty
sai ga shanu bakwai masu ƙiba mulmul, suka fito daga kogin, suna kiwo a cikin kyauro.
Shanu masu kyau nan, shekaru bakwai ne, kawunan dawa bakwai ƙosassun nan kuwa shekaru bakwai ne; mafarkan iri ɗaya ne.
Shekaru bakwai na yalwar abinci suna zuwa a dukan ƙasar Masar,