Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Ox: (Fatted,) of greedy mercenaries
Ayoyi game da (Fatted,) of greedy mercenaries
Sojojin da ta yi hayarsu a cikinta suna kamar ’yan maruƙa masu kitse. Su ma za su juya su kuma gudu gaba ɗaya, ba za su iya tsayawa ba, gama ranar masifa tana zuwa a kansu, lokacin da za su sha hukunci.