Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Ox: Beautiful
Ayoyi game da Beautiful
“Masar kyakkyawar karsana ce, amma bobuwa tana zuwa a kanta daga arewa.
Efraim horarriyar karsana ce mai son sussuka; saboda haka zan sa karkiya a kyakkyawan wuyanta. Zan bi da Efraim, Dole Yahuda yă yi noma, dole kuma Yaƙub yă ja garman noma.