Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Ox: (Led to slaughter,) of saints under persecution
Ayoyi game da (Led to slaughter,) of saints under persecution
Na kasance kamar ɗan rago marar faɗa wanda aka kai mayanka; ban gane cewa sun ƙulla mini maƙarƙashiya, suna cewa, “Bari mu lalatar da itacen duk da ’ya’yansa; bari mu datse shi daga ƙasar masu rai, har da ba za a ƙara tunawa da sunansa ba.”