Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Ox: Lowing of, alluded to
Ayoyi game da Lowing of, alluded to
Amma Sama’ila ya ce, “Ashe, waɗannan ba kukan tumaki ke nan nake ji a kunnena ba? Wane kuka shanu ke nan nake ji?”
Jaki yakan yi kuka sa’ad da ya sami ciyawar ci, ko saniya takan yi kuka in ta sami abincinta?