Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Ox: (Unaccustomed to the yoke,) of intractable sinners
Ayoyi game da (Unaccustomed to the yoke,) of intractable sinners
“Tabbatacce na ji gurnanin Efraim yana cewa, ‘Ka hore ni kamar ɗan maraƙi mai ƙin ji, na kuwa horu. Ka mayar da ni, zan kuwa dawo, domin kai ne Ubangiji Allahna.