Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Ox: Straying to be brought back to its owner

3 ayoyi · 73 fannoni

Ayoyi game da Straying to be brought back to its owner

  1. “In ka ga saniyar abokin gābanka, ko jakinsa ya ɓace, ka yi ƙoƙari ka mai da shi wurinsa.

  2. In kun ga saniya ko tunkiyar ɗan’uwanku wadda ta ɓace, kada ku ƙyale ta, amma ku tabbata kun komar da ita gare shi.

  3. In ɗan’uwan ba ya zama kusa da ku, ko kuwa ba ku san shi ba, sai ku kai ta gida ku ajiye ta sai ya zo nemanta. Sa’an nan ku ba shi ita.