Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Ox: Of a beloved wife
Ayoyi game da Of a beloved wife
Kafin rana ta fāɗi a rana ta bakwai mutane garin suka ce masa, “Me ya fi zuma zaki? Me ya fi zaki ƙarfi?” Samson ya ce musu, “Da ba don kun haɗa baki da matata ba, da ba za ku san amsar kacici-kacici ba.”