Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Ox: Formed a part of the wealth of Israel in Egypt

3 ayoyi · 73 fannoni

Ayoyi game da Formed a part of the wealth of Israel in Egypt

  1. da kuma dukan membobin gidan Yusuf, da ’yan’uwansa da kuma waɗanda suke na gidan mahaifinsa. Yara kaɗai da garkunansu da kuma shanunsu ne aka bari a Goshen.

  2. Musa ya amsa, “Za mu tafi tare da ƙanananmu, da tsofaffinmu, da ’ya’yanmu maza da mata, da kuma garkunanmu na shanu da tumaki, gama dole ne mu yi bikin ga Ubangiji.”

  3. Ku kwashi garkunanku na tumaki da na awaki, da na shanu, ku yi tafiyarku kamar yadda kuka ce, amma ku sa mini albarka.”