Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Ox: (Prepared for a feast,) of the provision of the gospel
Ayoyi game da (Prepared for a feast,) of the provision of the gospel
Ta shirya abincinta gauraye da ruwan inabinta; ta kuma shirya teburinta.
“Sai ya sāke aiken waɗansu bayi ya ce, ‘Ku ce wa waɗanda aka gayyata cewa na shirya abinci. An yanka bijimai da shanun da aka yi kiwo, kome a shirye yake. Ku zo bikin auren mana.’