Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Ox: Custom of sending the pieces of, to collect the people to war
Ayoyi game da Custom of sending the pieces of, to collect the people to war
Ya ɗauki shanu biyu, ya yayyanka su gunduwa-gunduwa, ya aika da su ko’ina a ƙasar Isra’ila ta wurin manzanni cewa, “Duk wanda bai fita ya bi Shawulu da Sama’ila ba, haka za a yi da shanunsa.” Mutanen suka ji tsoron Ubangiji suka fita gaba ɗaya kamar mutum guda.