Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Ox: Of proud and wealthy rules
Ayoyi game da Of proud and wealthy rules
Ku kasa kunne ga wannan, ya ku shanun Bashan a kan Dutsen Samariya, ku matan da kuke cin zalin matalauta, kuke kuma danne matalauta, kuna kuma ce wa mazanku, “Ku kawo mana abin sha!”