Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Ox: Tithe of, given to the priests
Ayoyi game da Tithe of, given to the priests
Mutanen Isra’ila da Yahuda waɗanda suke zama a garuruwan Yahuda, su ma suka kawo zakan shanu da na tumaki da kuma zakan abubuwa masu tsarki da aka keɓe ga Ubangiji Allahnsu, suka jibge su tsibi-tsibi.