Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Ox: Bullock
Ayoyi game da Bullock
Ba na bukatan bijimi daga turkenku ko awaki daga garkunanku,
Sojojin da ta yi hayarsu a cikinta suna kamar ’yan maruƙa masu kitse. Su ma za su juya su kuma gudu gaba ɗaya, ba za su iya tsayawa ba, gama ranar masifa tana zuwa a kansu, lokacin da za su sha hukunci.