Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Ox: (Firstling of,) of the glory of Joseph
Ayoyi game da (Firstling of,) of the glory of Joseph
Cikin daraja yana yi kamar ɗan fari na bijimi; ƙahoninsa ƙahonin ɓauna ne. Tare da su zai tukwiyi al’ummai, har ma da waɗanda suke ƙarshen duniya. Haka dubu dubban Efraim suke; haka dubban Manasse suke.”