Tsallake zuwa abun ciki

Asher

43 ayoyi · 19 'yan gida

An kuma san shi da: Aser

Ayoyin da suka ambaci Asher

Tace bisa littafi
  1. daga kabilar Asher kuwa aka ba su, Mishal, Abdon,

  2. Haka Asher ma bai kori waɗanda suke zama a Akko ko Sidon ko Ahlab ko Akzib ko Helba ko Afik ko kuma Rehob ba,

  3. Gileyad ya tsaya gaban Urdun. Kai kuma Dan, don me ka ka yi ta zama a wajen jiragen ruwa? Asher ya ci gaba da kasance a bakin teku ya kasance a wuraren zamansa.

  4. Ya aika manzanni ko’ina a Manasse, yana kiransu su kintsa, haka ma Asher, Zebulun da Naftali, ta haka su ma suka haura su sadu da su.

  5. Aka kira dukan Isra’ilawa daga Naftali, Asher da dukan Manasse, suka kuwa fatattaki Midiyawa.

  6. Ba’ana ɗan Hushai, shi ne a Asher da Bayelot;

  7. Dan, Yusuf, Benyamin, Naftali, Gad da Asher.

  8. Aka ba zuriyar Gershom, gida-gida, rabon garuruwa goma sha uku daga kabilan Issakar, Asher da Naftali, da kuma daga sashen rabi kabilar Manasse da yake a Bashan.

  9. daga kabilar Asher suka sami Mashal, Abdon,

  10. ’Ya’yan Asher maza su ne, Imna, Ishba, Ishwi da Beriya. ’Yar’uwarsa ita ce Sera.

  11. Dukan waɗannan zuriyar Asher ne, kawunan iyalai, zaɓaɓɓun mutane, jarumawa sosai da kuma fitattun shugabanni. Yawan mutanen da suke a shirye don yaƙi, kamar yadda aka lissafta zuriyarsu, 26,000 ne.

  12. mutanen Asher, ƙwararrun sojoji shiryayyu don yaƙi, su 40,000;

  13. Duk da haka, waɗansu mutanen Asher, Manasse da Zebulun suka ƙasƙantar da kansu suka tafi Urushalima.

  14. Asher zai sami rabo; zai yi iyaka da yankin Dan daga gabas zuwa yamma.

  15. Naftali zai sami rabo; zai yi iyaka da yankin Asher daga gabas zuwa yamma.

  16. A gefen yamma, wanda yake da tsawon kamun 4,500, zai kasance da ƙofofi uku, ƙofar Gad, ƙofar Asher da kuma ƙofar Naftali.

  17. Akwai wata annabiya ma, mai suna Anna, diyar Fanuwel, na kabilar Asher. Ta tsufa kutuf; ta yi zama da mijinta shekaru bakwai bayan sun yi aure,

  18. daga kabilar Asher mutum 12,000, daga kabilar Naftali mutum 12,000, daga kabilar Manasse mutum 12,000,