Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Asher
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Zuriyar Asher bisa ga kabilansu, daga Imna, kabilar Imnawa daga Ishbi, kabilar Ishbiyawa; daga Beriya, kabilar Beriyawa;
daga zuriyar Beriya kuwa, daga Heber, kabilar Heberawa; daga Malkiyel, kabilar Malkiyelawa.
(Asher yana da ’ya mace da ake kira Sera.)
Waɗannan su ne kabilan Asher; jimillarsu ta kai 53,400.