Skip to content

Serah

3 ayoyi · 5 'yan gida

An kuma san shi da: Sarah

Ayoyin da suka ambaci Serah

  1. ’Ya’yan Asher maza su ne, Imna, Ishba, Ishbi da Beriya. ’Yar’uwarsu ita ce Sera. ’Ya’yan Beriya maza su ne, Heber da Malkiyel.

  2. (Asher yana da ’ya mace da ake kira Sera.)

  3. ’Ya’yan Asher maza su ne, Imna, Ishba, Ishwi da Beriya. ’Yar’uwarsa ita ce Sera.