Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Asher: 2. Descendants of

4 ayoyi · 3 fannoni

Ayoyi game da 2. Descendants of

  1. Zuriyar Asher bisa ga kabilansu, daga Imna, kabilar Imnawa daga Ishbi, kabilar Ishbiyawa; daga Beriya, kabilar Beriyawa;

  2. daga zuriyar Beriya kuwa, daga Heber, kabilar Heberawa; daga Malkiyel, kabilar Malkiyelawa.

  3. (Asher yana da ’ya mace da ake kira Sera.)

  4. Waɗannan su ne kabilan Asher; jimillarsu ta kai 53,400.