Rehob
32.9500, 35.2100 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Rehob
Umma, Afek da Rehob. Garuruwa ashirin da biyu ke nan da ƙauyukansu.
Helkat da Rehob, tare da wuraren kiwonsu, garuruwa huɗu ke nan;
Haka Asher ma bai kori waɗanda suke zama a Akko ko Sidon ko Ahlab ko Akzib ko Helba ko Afik ko kuma Rehob ba,
Hukok da Rehob, tare da wuraren kiwonsu;