Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Achzib

4 ayoyi · 2 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Ta kuma haifi wani ɗa har yanzu, aka kuwa ba shi suna Shela. A Kezib ne ta haife shi.

  2. Keyila, Akzib, Maresha, garuruwa tara ke nan da ƙauyukansu.

  3. Daga nan iyakar ta juya baya zuwa Rama, ta bi ta birnin nan mai katanga na Taya, ta juya ta nufi Hosa, sa’an nan ta ɓulla ta Bahar Rum cikin yankin Akzib,

  4. Haka Asher ma bai kori waɗanda suke zama a Akko ko Sidon ko Ahlab ko Akzib ko Helba ko Afik ko kuma Rehob ba,