Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Travellers: Estimated the length of their journey by the number of days which it occupied

3 ayoyi · 39 fannoni

Ayoyi game da Estimated the length of their journey by the number of days which it occupied

  1. Sai Laban ya ɗauki danginsa tare da shi, ya bi bayan Yaƙub har kwana bakwai, ya kuma same shi a yankin tuddan Gileyad.

  2. (Yakan ɗauki kwana goma sha ɗaya daga Horeb zuwa Kadesh Barneya ta hanyar Dutsen Seyir.)

  3. Saboda haka sarkin Isra’ila ya fita tare da sarkin Yahuda, da kuma sarkin Edom. Da suka yi kwana bakwai suna ta zagawa, sai sojoji da dabbobi suka rasa ruwan sha.