Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Travellers: Generally attended by running footmen
Ayoyi game da Generally attended by running footmen
Bari kuma ka karɓi wannan kyautar da baiwarka ta kawo don samarin da suke binka.
Ikon Ubangiji ya sauko a kan Iliya, ya sha ɗamara, ya ruga a guje a gaban Ahab har zuwa Yezireyel.
Sai ta sa wa jakar sirdi ta ce wa bawanta, “Yi ta kora mini jakar, kada ka sassauta, sai na faɗa maka.”
Na taɓa ganin bayi a kan dawakai, yayinda ’ya’yan sarki suna takawa a ƙasa kamar bayi.