Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Travellers: Frequently commended them to protection of God

3 ayoyi · 39 fannoni

Ayoyi game da Frequently commended them to protection of God

  1. Ku ɗauki ɗan’uwanku kuma ku koma wurin mutumin nan da nan.

  2. Bari Allah Maɗaukaki yă nuna muku alheri a gaban mutumin saboda yă bar ɗan’uwanku da Benyamin su dawo tare da ku. Ni kuwa, in na yi rashi, na yi rashi.”

  3. Amma da lokacin tashinmu ya yi, sai muka tashi muka ci gaba da tafiyarmu. Dukan almajirai da matansu da ’ya’yansu suka raka mu har bayan birni, a can kuwa a bakin teku muka durƙusa muka yi addu’a.