Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Travellers: Tesserae hospitales or pledges of hospitality, alluded to
Ayoyi game da Tesserae hospitales or pledges of hospitality, alluded to
Duk mai kunnen ji, yă ji abin da Ruhu yake faɗa wa ikkilisiyoyi. Duk wanda ya ci nasara zan ba shi kaɗan daga cikin ɓoyayyiyar Manna. Zan kuma ba shi farin dutse tare da sabon suna a rubuce a bisansa, sananne kawai ga mai karɓan dutsen.