Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Travellers: Generally rested at noon

3 ayoyi · 39 fannoni

Ayoyi game da Generally rested at noon

  1. Ubangiji ya bayyana ga Ibrahim kusa da manyan itatuwan Mamre yayinda yake zaune a mashigin tentinsa da tsakar rana.

  2. Ya ce, “Ranka yă daɗe, in na sami tagomashi daga gare ku kada ku wuce bawanku.

  3. Rijiyar Yaƙub kuwa tana can, Yesu kuwa, saboda gajiyar tafiya, sai ya zauna a bakin rijiyar. Wajen sa’a ta shida ne.