Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Travellers: Frequently took leave of them with sorrow
Ayoyi game da Frequently took leave of them with sorrow
Sai dukansu suka yi kuka suka rungume shi, suka kuma yi masa sumba.
Bayan mun yi bankwana da juna, sai muka shiga jirgin ruwa, su kuwa suka koma gida.