Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Travellers: The Jews prohibited from taking long journeys on the Sabbath
Ayoyi game da The Jews prohibited from taking long journeys on the Sabbath
amma rana ta bakwai Asabbaci ne ga Ubangiji, Allahnka. A ranar ba za ka yi wani aiki ba, ko kai, ko ɗanka, ko ’yarka, ko bawa, ko baiwa, ko dabbarka, ko baƙon da yake zama tare da kai.
Sai suka koma Urushalima daga tudun da ake kira Dutsen Zaitun, tafiyar ranar Asabbaci guda daga birnin.