Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Travellers: Often engaged persons acquainted with the country as guides

3 ayoyi · 39 fannoni

Ayoyi game da Often engaged persons acquainted with the country as guides

  1. Amma Musa ya ce, “Ina roƙonka kada ka rabu da mu. Ka san inda ya kamata mu kafa sansani a hamada, za ka kuma zama idanunmu.

  2. In ka zo tare da mu, za mu raba duk abin alherin Ubangiji ya ba mu tare da kai.”

  3. Ni ne idon makafi kuma ƙafa ga guragu.