Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Travellers: Preparations made by, alluded to

2 ayoyi · 39 fannoni

Ayoyi game da Preparations made by, alluded to

  1. “Saboda haka ɗan mutum, ka tattara kayanka don zuwa zaman bauta, ka tashi da rana suna gani ka ƙaura a inda kake zuwa wani wuri. Mai yiwuwa za su gane, ko da yake su gidan ’yan tawaye ne.

  2. Da rana, yayinda suke kallo, ka fid da kayanka da ka tattara don zuwa zaman bauta. Sa’an nan da yamma, yayinda suke kallo, ka fita kamar yadda mutane masu tafiyar zaman bauta sukan yi.