Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Travellers: Often travelled on foot

4 ayoyi · 39 fannoni

Ayoyi game da Often travelled on foot

  1. Yaƙub ya bar Beyersheba ya kama hanyar Haran.

  2. Ban cancanci dukan alheri da amincin da ka nuna wa bawanka ba. Da sanda kaɗai nake sa’ad da na ƙetare wannan Urdun, amma ga shi yanzu na zama ƙungiyoyi biyu.

  3. Isra’ilawa suka kama tafiya daga Rameses zuwa Sukkot. Akwai maza dubu ɗari shida da suke tafiya da ƙafa, ban da mata da yara.

  4. Mu kuwa muka ci gaba zuwa jirgin ruwan muka tashi muka nufi Assos inda za mu ɗauki Bulus. Ya yi wannan shirin don zai tafi can da ƙafa.