Skip to content

Assos

2 verses

39.4800, 26.3300 Duba a Google Maps

Ayoyin da suka ambaci Assos

  1. Mu kuwa muka ci gaba zuwa jirgin ruwan muka tashi muka nufi Assos inda za mu ɗauki Bulus. Ya yi wannan shirin don zai tafi can da ƙafa.

  2. Da ya same mu a Assos, sai muka ɗauke shi a jirgin ruwan muka zo Mitilen.