Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mitylene

2 ayoyi · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Da ya same mu a Assos, sai muka ɗauke shi a jirgin ruwan muka zo Mitilen.

  2. Kashegari muka tashi cikin jirgin ruwa daga can muka zo gefen Kiyos. Kwana ɗaya bayan wannan, sai muka ƙetare zuwa Samos, kashegari kuma muka iso Miletus.