Miletus
An kuma san shi da: Miletum
37.5000, 27.3000 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Miletus
Kashegari muka tashi cikin jirgin ruwa daga can muka zo gefen Kiyos. Kwana ɗaya bayan wannan, sai muka ƙetare zuwa Samos, kashegari kuma muka iso Miletus.
Daga Miletus, Bulus ya aika zuwa Afisa a kira dattawan ikkilisiya.
Erastus ya dakata a Korint, na kuma bar Turofimus cikin rashin lafiya a Miletus.