Tsallake zuwa abun ciki

Trophimus

3 ayoyi

Ayoyin da suka ambaci Trophimus

  1. Sai Sofater ɗan Fairrus daga Bereya, Aristarkus da Sekundus daga Tessalonika, Gayus daga Derbe, Timoti ma, da Tikikus da Turofimus daga lardin Asiya suka tafi tare da shi.

  2. (Dā ma can sun ga Turofimus mutumin Afisa a birni tare da Bulus suka yi tsammani Bulus ya kawo shi filin haikali.)

  3. Erastus ya dakata a Korint, na kuma bar Turofimus cikin rashin lafiya a Miletus.