Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Assos
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Mu kuwa muka ci gaba zuwa jirgin ruwan muka tashi muka nufi Assos inda za mu ɗauki Bulus. Ya yi wannan shirin don zai tafi can da ƙafa.
Da ya same mu a Assos, sai muka ɗauke shi a jirgin ruwan muka zo Mitilen.