Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sun: Commenced their day with the rising of

5 ayoyi · 45 fannoni

Ayoyi game da Commenced their day with the rising of

  1. A lokacin da Lot ya isa Zowar, rana ta hau.

  2. Sai Ubangiji ya yi ta zuba kibiritu a bisa Sodom da Gomorra daga sama.

  3. Da sassafe kashegari, Ibrahim ya tashi ya koma wurin da dā ya tsaya a gaban Ubangiji.

  4. Ya duba ta wajen Sodom da Gomorra, da wajen dukan filayen ƙasar, sai ya ga hayaƙi baƙin ƙirin yana tashi daga ƙasar kamar hayaƙi daga matoya.

  5. Kashegari da safe, sai ku tashi ku fāɗa wa birnin. Sa’ad da Ga’al da mutanensa suka faɗa maka, sai ka yi abin da ka iya yi da su.”